Rahoto Cikin Bidiyo | Na Tattakin Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta A Thessaloniki, Girka
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: A ci gaba da kwararar goyon bayan duniya ga manufar Falasdinu, 'yan ƙasar Girka a birnin Thessaloniki, ta hanyar gudanar da Muzahara, sun yi Allah wadai da laifukan gwamnatin yahudawa, kuma sun nuna goyon bayansu mai zurfi ga al'ummar Gaza da ake zalunta da masu gwagwarmaya.
Ra'ayinka